Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

14-20 ga Mayu

MARKUS 9-10

14-20 ga Mayu
  • Waƙa ta 22 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • Wahayi da Ke Ƙarfafa Bangaskiya”: (minti 10)

    • Mk 9:1​—Yesu ya yi alkawari cewa wasu manzanninsa za su ga wahayin da zai nuna abin da Mulkin zai yi (w05 2/1 4-5 sakin layi na 9-10)

    • Mk 9:​2-6​—Bitrus da Yakub da Yohanna sun ga yadda kamannin Yesu ya canja kuma ya soma tattaunawa da “Iliya” da kuma “Musa” (w05 2/1 5 sakin layi na 11)

    • Mk 9:7​—Jehobah ya yi magana don ya tabbatar musu cewa Yesu Ɗansa ne (nwtsty na nazari)

  • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

    • Mk 10:​6-9​—Wace ƙa’ida ce Yesu ya yake nuna wa a nan game da aure? (w08 2/15 29 sakin layi na 11)

    • Mk 10:​17, 18​—Me ya sa Yesu ya yi ma wani mutum da ya kira shi “Malam Managarci” gyara? (nwtsty na nazari)

    • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?

    • Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Mk 9:​1-13

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Haɗuwa ta Fari: (minti 2 ko ƙasa da hakan) Ka bi bayanin da ke yadda za mu yi wa’azi.

  • Bidiyon Komawa Ziyara ta Farko: (minti 5) Ka saka bidiyon kuma ku tattauna shi.

  • Jawabi: (minti 6 ko ƙasa da hakan) w04-E 5/15 30-31​—Jigo: Me Yesu Yake Nufi da Kalaman da Ya Yi a Markus 10:25?

RAYUWAR KIRISTA