Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

10-16 ga Mayu

LITTAFIN ƘIDAYA 30-31

10-16 ga Mayu

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • Ku Cika Alkawarin da Kuka Yi”: (minti 10)

  • Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)

    • L.Ƙi 30:​10-12​—Ta yaya muka sani cewa Elkana ya amince da alkawarin da Hannatu ta yi cewa za ta ba da Sama’ila ya yi hidima a haikalin Jehobah? (1Sam 1:11; mwbr21.05-HA an ɗauko daga it-2 28 sakin layi na 1)

    • A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da wa’azi da dai sauransu?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) L.Ƙi 30:​1-16 (th darasi na 5)

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

RAYUWAR KIRISTA

  • Waƙa ta 5

  • Ku Koyi Jimiri Daga Halittun Allah: (minti 15) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon. Bayan haka, sai ka yi tambayoyi a kan kowace dabba da tsirai da aka ambata a bidiyon. Mene ne wannan halittar ta koya mana game da jimiri? Ta yaya za mu riƙa jimrewa kamar su a matsayinmu na Kiristoci?

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lfb darasi na 29

  • Kammalawa (minti 3)

  • Waƙa ta 4 da Addu’a