DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
Ku Cika Alkawarin da Kuka Yi
Isra’ilawa suna yin alkawari da yardan rai kuma da zarar sun ɗau alkawarin, wajibi ne su cika shi (L.Ƙi 30:2; mwbr21.05-HA an ɗauko daga it-2 1162)
Mutum zai iya yin alkawari cewa ba zai yi wasu abubuwa da ba haramu ba (L.Ƙi 30:3, 4; mwbr21.05-HA an ɗauko daga it-2 1162)
Yanzu Jehobah yana sha’ani da bayinsa ɗaya-ɗayansu (L.Ƙi 30:6-9; w04 8/1 31 sakin layi na 6)
A yau, alkawarin bauta wa Jehobah da alkawarin aure su ne alkawura biyu mafi muhimmanci da Kirista zai iya yi.
KA TAMBAYI KANKA, ‘Shin ina yin abubuwan da na ɗau alkawari cewa zan yi?’