Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Ku Koyar da Yaranku Yadda Za Su Ƙaunaci Jehobah

Ku Koyar da Yaranku Yadda Za Su Ƙaunaci Jehobah

Dole ne iyaye su zama masu dangantaka mai kyau da Allah (M.Sh 6:5; w05 7/1 10 sakin layi na 11)

Dole iyaye su kafa wa yaransu misali mai kyau (M.Sh 6:6; mwbr21.05-HA an ɗauko daga w07 5/15 15-16)

Dole iyaye su riƙa koyar da yaransu game da Jehobah (M.Sh 6:7; w05 7/1 11 sakin layi na 14)

Ban da lokacin ibada ta iyali, a waɗanne lokuta ne kuma za ku taimaka wa yaranku su ƙaunaci Jehobah da ƙa’idodinsa?