Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

17-23 ga Mayu

LITTAFIN ƘIDAYA 32-33

17-23 ga Mayu

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • Ku Kori Dukan Mazaunan Ƙasar”: (minti 10)

  • Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)

    • L.Ƙi 33:54​—Ta yaya ake rarraba gādon ƙasa ma Isra’ilawa? (mwbr21.05-HA an ɗauko daga it-1 359 sakin layi na 2)

    • A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da wa’azi da dai sauransu?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) L.Ƙi 32:​28-42 (th darasi na 5)

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

RAYUWAR KIRISTA