21-27 ga Yuni
MAIMAITAWAR SHARI’A 7-8
Waƙa ta 136 da Addu’a
Gabatarwar Taro (minti 1)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Kada Ku Yi Aurayya da Su”: (minti 10)
Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)
M.Sh 8:3—Wane darasi ne za mu iya koya daga yadda Jehobah ya yi tanadin manna? (w04 2/1 19 sakin layi na 4)
A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da wa’azi da dai sauransu?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) M.Sh 7:1-16 (th darasi na 5)
KA YI WA’AZI DA ƘWAZO
Haɗuwa ta Fari: (minti 3) Ka soma da bin bayanin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi. Ka gayyaci mutumin zuwa taro. (th darasi na 15)
Komawa Ziyara: (minti 4) Ka soma da bin bayanin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi. Ka ba da ɗaya daga cikin littattafan da muke wa’azi da su. (th darasi na 9)
Jawabi: (minti 5) w06 1/1 30 sakin layi na 14-15—Jigo: Kada Ka Manta da Jehobah. (th darasi na 7)
RAYUWAR KIRISTA
Abubuwan da Ƙungiyarmu ta Cim Ma: (minti 5) Ku kalli bidiyon Abubuwan da Ƙungiyarmu ta Cim Ma na watan Yuni.
Bukatun Ikilisiya: (minti 10)
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lfb darasi na 36
Kammalawa (minti 3)
Waƙa ta 145 da Addu’a