Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

28 ga Yuni–4 ga Yuli

MAIMAITAWAR SHARI’A 9-10

28 ga Yuni–4 ga Yuli

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • Mene ne Yahweh Allahnku Yake So a Gare Ku?”: (minti 10)

  • Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)

    • M.Sh 9:​1-3​—Me ya sa Isra’ilawa ba sa bukatar su ji tsoron ’ya’yan Anak duk da cewa su “masu tsayi ne ga ƙarfi kuma”? (mwbr21.05-HA an ɗauko daga it-1 103)

    • A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da wa’azi da dai sauransu?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) M.Sh 10:​1-22 (th darasi na 10)

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

RAYUWAR KIRISTA