DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Mene ne Yahweh Allahnku Yake So a Gare Ku?”
Ka yi wa Jehobah biyayya saboda kana ƙaunar sa da kuma tsoron sa (M.Sh 10:12; w10 1/1 20 sakin layi na 3-4)
Yin biyayya yana kawo albarka da yawa (M.Sh 10:13; w10 1/1 20 sakin layi na 6)
Jehobah yana so mu yi kusa da shi (M.Sh 10:15; cl 16 sakin layi na 2)
Jehobah ba ya tilasta mana mu yi masa biyayya. A maimakon haka, yana so mu ƙaunace shi kuma mu yi masa biyayya ‘da dukan zuciyarmu.’ (Ro 6:17) Waɗanda suka zaɓa su bauta wa Jehobah suna yin rayuwa mafi kyau.