Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

“Shari’a ta Allah Ce”

“Shari’a ta Allah Ce”

[Ku kalli bidiyon Gabatarwar Littafin Maimaitawar Shari’a.]

Wajibi ne dattawa su yi “shari’ar gaskiya” (M.Sh 1:16; mwbr21.05-HA an ɗauko daga w96 3/15 23 sakin layi na 1)

Bai kamata dattawa su ‘nuna bambanci cikin shari’arsu ba’ (M.Sh 1:17; w02 8/1 21 sakin layi na 4)

Ta yaya dukanmu za mu nuna godiya don dattawa da muke da su?​—Ibr 13:17; Yak 5:​13-15