Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Dokokin Jehobah Masu Adalci Ne Kuma Akwai Hikima a Cikinsu

Dokokin Jehobah Masu Adalci Ne Kuma Akwai Hikima a Cikinsu

Idan muna bin dokokin Allah, muna nuna cewa mu masu hikima ne da kuma fahimi (M.Sh 4:6; mwbr21.05-HA an ɗauko daga it-2 1140 sakin layi na 5)

Waɗanda suke lura da halayenmu suna ganin hikimar da ake samu daga bin dokokin Allah (M.Sh 4:6; mwbr21.05-HA an ɗauko daga w99 11/1 20 sakin layi na 6-7)

Irin rayuwar da mutanen Jehobah suke morewa ya fi na mutanen duniya (M.Sh 4:​7, 8; w07 8/1 27 sakin layi na 13)

Mutane da yawa suna shigowa ƙungiyar Jehobah domin sun ga halaye masu kyau na mutanen da suke bin dokoki da kuma ƙa’idodin Allah.

Waɗanne albarku ne ka samu domin kana bin dokokin Jehobah masu hikima?