Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

13-19 ga Yuni

2 SAMA’ILA 11-12

13-19 ga Yuni

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • Kada Ka Bar Sha’awa Marar Kyau Ta Shawo Kanka”: (minti 10)

  • Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)

    • 2Sam 12:13​—Waɗanne dalilai ne suka sa Jehobah bai ce a kashe Dauda da Batsheba ba? (w07 10/1 5 sakin layi na 11; w12 11/15 22-23 sakin layi na 9-10)

    • A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da wa’azi da dai sauransu?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) 2Sam 11:​1-15 (th darasi na 10)

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

RAYUWAR KIRISTA