Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Kada Ka Bar Sha’awa Marar Kyau Ta Shawo Kanka

Kada Ka Bar Sha’awa Marar Kyau Ta Shawo Kanka

Dauda ya bar sha’awar da ba ta dace ba ta kasance a zuciyarsa (2Sam 11:​2-4; w21.06 17 sakin layi na 10)

Dauda ya yi amfani da ikonsa don ya ɓoye zunubin da ya yi (2Sam 11:​5, 14, 15; w19.09 17 sakin layi na 15)

Dauda ya yi fama da sakamakon zunubin da ya yi (2Sam 12:​9-12; w18.06 17 sakin layi na 7)

Idan mun kame kanmu, za mu guji kallon abubuwan da ba su dace ba ko kuma tunani a kansu. (Ga 5:​16, 22, 23) Jehobah zai iya taimaka mana mu guji sha’awoyin da ba su dace ba.

KA TAMBAYI KANKA, ‘A waɗanne yanayoyi ne zai dace in kame kaina game da abubuwan da nake tunani a kansu?’