Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Me Za Mu Iya Koya Daga “Waƙar Baka”?

Me Za Mu Iya Koya Daga “Waƙar Baka”?

[Ku kalli bidiyon Gabatarwar Littafin 2 Sama’ila.]

Ku yi biyayya ga masu iko (2Sam 1:​17, 18, 23, 24; w00 7/1 9 sakin layi na 9)

Ku kasance da aminci ga abokanku (2Sam 1:​25, 26; w12 4/15 10 sakin layi na 8)

KA TAMBAYI KANKA: ‘Ta yaya zan riƙa daraja dattawa a ikilisiya? Ta yaya zan kasance da aminci ga ’yan’uwa a ikilisiya?’