2-8 ga Mayu
1 SAMA’ILA 27-29
Waƙa ta 71 da Addu’a
Gabatarwar Taro (minti 1)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Dabarun Yaƙi da Dauda Ya Yi Amfani da Su”: (minti 10)
Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)
1Sam 28:15—Wane ne Saul ya gani a wannan lokacin? (w10-E 1/1 20 sakin layi na 5-6)
A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da wa’azi da dai sauransu?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) 1Sam 27:1-12 (th darasi na 5)
KA YI WA’AZI DA ƘWAZO
Bidiyon Haɗuwa ta Fari: (minti 5) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon Haɗuwa ta Fari: Wahala—Yak 1:13. Ku dakatar da bidiyon a duk inda ya tsaya don ku tattauna tambayoyin da ke ciki.
Haɗuwa ta Fari: (minti 3) Ka bi bayanin da ke yadda za mu yi wa’azi. (th darasi na 1)
Haɗuwa ta Fari: (minti 5) Ka soma da bin bayanin da ke yadda za mu yi wa’azi. Sa’an nan ka ba da ƙasidar nan Ka Ji Daɗin Rayuwa Har Abada!, ka gabatar (amma kar ka kunna) bidiyon nan Me Ya Sa Zai Dace Mu Yi Nazarin Littafi Mai Tsarki? (th darasi na 6)
RAYUWAR KIRISTA
Ku Riƙe Aminci Duk da Tsanantawa: (minti 15) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon. Sai ku amsa tambayoyi na gaba: Mene ne muka koya daga ’yan’uwanmu sa’ad da ’yan Nazi suke mulki a Jamus? Mene ne muka koya daga ’yan’uwanmu a Rasha da kuma Tarayyar Soviet ta dā?
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lff darasi na 02
Kammalawa (minti 3)
Waƙa ta 94 da Addu’a