DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
Dabarun Yaƙi da Dauda Ya Yi Amfani da Su
Dauda ya nemi yadda zai tsira daga hannun Saul (1Sam 27:5-7; w07 3/1 23 sakin layi na 7-8)
Dauda ya kāre iyakokin Yahuda (1Sam 27:8, 9; w21.03 4 sakin layi na 8)
Dauda bai gaya wa Akish abubuwan da yake yi dalla-dalla ba (1Sam 27:10-12; it-2-E 245 sakin layi na 6)
A yau, hukumomi za su iya hana mu yin ibadarmu ko kuma su nemi sanin inda ’yan’uwanmu suke. A irin wannan lokacin, zai fi kyau mu yi shiru don kada mu saka ’yan’uwanmu cikin matsala.—K. Ma 10:19; 11:12; M. Wa 3:7.