20-26 ga Yuni
2 SAMA’ILA 13-14
Waƙa ta 127 da Addu’a
Gabatarwar Taro (minti 1)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Son kai na Amnon Ya Jawo Masa Masifa”: (minti 10)
Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)
2Sam 14:25, 26—Wane darasi ne halin Absalom ya koya mana game da kyaun siffa? (w08 11/15 5 sakin layi na 3)
A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da wa’azi da dai sauransu?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) 2Sam 14:8-20 (th darasi na 2)
KA YI WA’AZI DA ƘWAZO
Haɗuwa ta Fari: (minti 3) Ka soma da bin bayanin da ke yadda za mu yi wa’azi. Ka ba wa maigidan mujallar da ta tattauna batun da ya tayar. (th darasi na 12)
Komawa Ziyara: (minti 4) Ka soma da bin bayanin da ke yadda za mu yi wa’azi. Ka gayyaci mutumin zuwa taro. (th darasi na 18)
Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 5) lff darasi na 05 batu na 6 da Wasu Sun Ce (th darasi na 18)
RAYUWAR KIRISTA
“Ka Yi Amfani da Ka Ji Daɗin Rayuwa Har Abada! don Ka Sa Ɗalibanka Su Kasance da Bangaskiya”: (minti 15) Tattaunawa. Ku kalli bidiyoyin nan Ku Taimaka wa Ɗalibanku Su Ba da Gaskiya ga Jehobah da Littafin “Ka Ji Daɗin Rayuwa Har Abada!” da kuma Ku Taimaka wa Ɗalibanku Su Ba da Gaskiya ga Yesu da Littafin “Ka Ji Daɗin Rayuwa Har Abada!”
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lff darasi na 09
Kammalawa (minti 3)
Waƙa ta 47 da Addu’a