Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Son kai na Amnon Ya Jawo Masa Masifa

Son kai na Amnon Ya Jawo Masa Masifa

Amnon ya fara son Tamar (2Sam 13:​1, 2; it-1-E 32)

Amnon ya yi wa Tamar fyaɗe (2Sam 13:​10-15; w17.09 5 sakin layi na 11)

Absalom ya kashe Amnon (2Sam 13:​28, 29; it-1-E 33 sakin layi na 1)

Ta yaya mutane da suke fita zance za su guji faɗa cikin matsala? Za su yi hakan ne ta wajen kame kansu da kuma gujewa yanayi ko wuraren da za su iya sa su yi abin da bai dace ba.