23-29 ga Mayu
2 SAMA’ILA 4-6
Waƙa ta 135 da Addu’a
Gabatarwar Taro (minti 1)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Zai Dace Mu Ji Tsoron Ɓata wa Jehobah Rai”: (minti 10)
Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)
2Sam 6:8, 9—Wane darasi muka koya daga abin da Dauda ya yi sa’ad da Jehobah ya yi fushi? (w05 6/1 29 sakin layi na 8)
A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da wa’azi da dai sauransu?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) 2Sam 4:1-12 (th darasi na 10)
KA YI WA’AZI DA ƘWAZO
Haɗuwa ta Fari: (minti 3) Ka bi bayanin da ke yadda za mu yi wa’azi. Mutumin ya ba da wata hujja da aka saba bayarwa a yankin. (th darasi na 12)
Komawa Ziyara: (minti 4) Ka soma da bin bayanin da ke yadda za mu yi wa’azi. Ka gabatar (amma kar ka kunna) bidiyon nan Me Ya Sa Zai Dace Mu Yi Nazarin Littafi Mai Tsarki? (th darasi na 9)
Jawabi: (minti 5) w05 10/1 19-20 sakin layi na 14-15—Jigo: “Ku Ji Tsoron Allah, Ku Kuma Ɗaukaka Sunansa!”—R. Yar 14:7. (th darasi na 19)
RAYUWAR KIRISTA
“Kana Shirye don Lokacin Tashin Hankali?”: (minti 15) Tattaunawa da dattijo zai yi. Ku kalli bidiyon A Shirye Kake Idan Bala’i ta Auku? Ka sanar da wasu tunasarwa daga ofishinmu ko kuma rukunin dattawa idan akwai.
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lff darasi na 05
Kammalawa (minti 3)
Waƙa ta 96 da Addu’a