Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Zai Dace Mu Ji Tsoron Ɓata wa Jehobah Rai

Zai Dace Mu Ji Tsoron Ɓata wa Jehobah Rai

Kasancewa da manufa mai kyau ba ta canja umurnin Jehobah (2Sam 6:​3-5; w05 6/1 29 sakin layi na 7)

Uzza ya taka Dokar Allah (2Sam 6:6; w05 2/1 31 sakin layi na 20)

Jehobah ya hukunta Uzza domin ya ƙi ya girmama Jehobah (2Sam 6:7; w05 2/1 31 sakin layi na 21)

KA TAMBAYI KANKA, ‘Ta yaya zan iya nuna cewa ina jin tsoron ɓata wa Jehobah rai?’​—K. Ma 3:7