27 ga Yuni–3 ga Yuli
2 SAMA’ILA 15-17
Waƙa ta 123 da Addu’a
Gabatarwar Taro (minti 1)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Absalom Ya Yi Tawaye don Shi Mai Girman Kai Ne”: (minti 10)
Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)
2Sam 16:4—Wane darasi ne muka koya daga yadda Dauda ya yanke shawara da garaje? (w18.08 6 sakin layi na 11)
A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da wa’azi da dai sauransu?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) 2Sam 17:17-29 (th darasi na 5)
KA YI WA’AZI DA ƘWAZO
Haɗuwa ta Fari: (minti 3) Ka soma da bin bayanin da ke yadda za mu yi wa’azi. Mutumin ya ba da wata hujja da aka saba bayarwa a yankin. (th darasi na 7)
Komawa Ziyara: (minti 4) Ka soma da bin bayanin da ke yadda za mu yi wa’azi. Ka gabatar (amma kar ka kunna) bidiyon nan Yaya Ake Gudanar da Nazarin Littafi Mai Tsarki? (th darasi na 2)
Jawabi: (minti 5) w09 5/15 27-28—Jigo: Ka Yi Koyi da Ittai a Hidimarka.—2Sam 15:19-22. (th darasi na 13)
RAYUWAR KIRISTA
Bukatun Ikilisiya: (minti 5)
“Ƙauna . . . Ba Ta Yin Girman Kai”: (minti 10) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon Kada Mu Manta Yadda Ƙauna Take—Ba Ta Yin Girman Kai.
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lff darasi na 10
Kammalawa (minti 3)
Waƙa ta 87 da Addu’a