Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

Dauda yana tunani a kan alkawarin da Jehobah ya yi masa

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Jehobah Ya Yi wa Dauda Alkawari

Jehobah Ya Yi wa Dauda Alkawari

Jehobah ya yi wa Dauda alkawari cewa zuriyarsa za ta yi sarauta (2Sam 7:​11, 12; w10 4/1 20 sakin layi na 3; ka duba hoton shafin farko)

Almasihu ya cika wasu alkawuran da Jehobah ya yi wa Dauda (2Sam 7:​13, 14; Ibr 1:5; w10 4/1 20 sakin layi na 4)

Abubuwan da Almasihu zai yi sa’ad da yake sarauta za su dawwama (2Sam 7:​15, 16; Ibr 1:8; w14 10/15 10 sakin layi na 14)

Rana da wata suna tuna mana cewa Almasihu zai yi sarauta har abada. (Za 89:​35-37) Sa’ad da ka ga rana da wata, ka yi tunanin albarkun da kai da iyalinka za ku samu a lokacin da Jehobah zai cika alkawarinsa ta wurin Mulkinsa.