Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

6-12 ga Yuni

2 SAMA’ILA 9-10

6-12 ga Yuni

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • Dauda Ya Nuna Ƙauna Marar Canjawa”: (minti 10)

  • Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)

    • 2Sam 10:​4, 5​—Me ya sa abin da Hanun ya yi wulaƙanci ne sosai ga Isra’ilawan? (it-1-E 266)

    • A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da wa’azi da dai sauransu?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) 2Sam 9:​1-13 (th darasi na 12)

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

RAYUWAR KIRISTA

  • Waƙa ta 116

  • Kada Mu Manta Yadda Ƙauna Take​—Tana da Kirki: (minti 5) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon. Sai ku amsa waɗannan tambayoyi: Ta yaya Dauda ya yi wa Mefiboshet alheri? Ta yaya za mu nuna wa mutane ƙauna da alheri?

  • Abubuwan da Ƙungiyarmu ta Cim Ma: (minti 10) Ku kalli bidiyon Abubuwan da Ƙungiyarmu ta Cim Ma na watan Yuni.

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lff darasi na 07

  • Kammalawa (minti 3)

  • Waƙa ta 1 da Addu’a