Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Dauda Ya Nuna Ƙauna Marar Canjawa

Dauda Ya Nuna Ƙauna Marar Canjawa

Dauda ya nemi wanda zai yi wa alheri (2Sam 9:1; w21.11 9 sakin layi na 7)

Dauda ya ɗauki mataki nan da nan don ya taimaka wa Mefiboshet (1Sam 20:​15, 42; 2Sam 9:​5-7; w05 6/1 29 sakin layi na 11)

Dauda ya gaya wa Ziba ya kula da gādon Mefiboshet (2Sam 9:​9, 10; w02 3/1 4 sakin layi na 10)

Dauda bai manta da alkawarin da ya yi wa Jonathan ba. Ya kamata mu riƙa nuna ƙauna marar canjawa ga ’yan’uwanmu Kiristoci.​—Za 41:​1, 2; K. Ma 19:17.