9-15 ga Mayu
1 SAMA’ILA 30-31
Waƙa ta 8 da Addu’a
Gabatarwar Taro (minti 1)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Jehobah Zai Ƙarfafa Ka”: (minti 10)
Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)
1Sam 30:23, 24—Mene ne muka koya daga wannan labarin? (w05 4/1 9 sakin layi na 11)
A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da wa’azi da dai sauransu?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) 1Sam 30:1-10 (th darasi na 2)
KA YI WA’AZI DA ƘWAZO
Bidiyon Komawa Ziyara: (minti 5) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon Komawa Ziyara: Wahala—1Yo 5:19. Ku dakatar da bidiyon a duk inda ya tsaya don ku tattauna tambayoyin da ke ciki.
Komawa Ziyara: (minti 3) Ka bi bayanin da ke yadda za mu yi wa’azi. (th darasi na 8)
Komawa Ziyara: (minti 5) Ka soma da bin bayanin da ke yadda za mu yi wa’azi. Sa’an nan ka ba da ƙasidar nan Ka Ji Daɗin Rayuwa Har Abada!, sai ka soma nazarin Littafi Mai Tsarki da shi a darasi na 1. (th darasi na 16)
RAYUWAR KIRISTA
Ka Zama Abokin Jehobah—Ka Yi Addu’a a Kowane Lokaci: (minti 5) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon. Idan zai yiwu, ka zaɓi yara kuma ka yi musu tambayoyi na gaba: Me ya sa ya kamata ka yi addu’a ga Jehobah? A waɗanne lokuta ne za mu iya yin addu’a? Mene ne za ka iya yin addu’a a kai?
Bukatun Ikilisiya: (minti 10)
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lff darasi na 03
Kammalawa (minti 3)
Waƙa ta 95 da Addu’a