Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Jehobah Zai Ƙarfafa Ka

Jehobah Zai Ƙarfafa Ka

Amalekawa sun ƙona Ziklak kuma suka kwashi mutanen suka tafi da su (1Sam 30:​1, 2)

Dauda da mutanensa sun yi baƙin ciki sosai (1Sam 30:​3-5; w06 8/1 24 sakin layi na 12)

Jehobah ne ya ƙarfafa Dauda (1Sam 30:6; w12 4/15 30 sakin layi na 14)

DON BIMBINI: Idan ina cikin damuwa, wa zai ƙarfafa ni?