1-7 ga Mayu
2 TARIHI 17-19
Waƙa ta 114 da Adduꞌa
Gabatarwar Taro (minti 1)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Ku Riƙa Ganin Mutane Yadda Jehobah Yake Ganinsu”: (minti 10)
Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)
2Tar 17:9—Me za mu iya koya daga koyarwa ta musamman da Jehoshafat ya ce a yi? (w17.03 20 sakin layi na 10-11)
A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da waꞌazi da dai sauransu?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) 2Tar 17:1-19 (th darasi na 11)
KA YI WAꞌAZI DA ƘWAZO
Bidiyon Haɗuwa ta Fari: (minti 5) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon Haɗuwa ta Fari: Littafi Mai Tsarki—Ro 15:4. Ku dakatar da bidiyon a duk inda ya tsaya don ku tattauna tambayoyin da ke ciki.
Haɗuwa ta Fari: (minti 3) Ka yi amfani da batun da ke yadda za mu yi waꞌazi. (th darasi na 18)
Jawabi: (minti 5) w21.05 17-18 sakin layi na 11-15—Jigo: Ka Ci-gaba da Yin Waꞌazi da Murna ko da Mutane Ba Sa Saurara. (th darasi na 16)
RAYUWAR KIRISTA
“Ka Riƙa Ganin Kanka Kamar Yadda Jehobah Yake Ganinka”: (minti 15) Tattaunawa da bidiyo.
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lff darasi na 44 batu na 5-6 da taƙaitawa da bita da kuma maƙasudi
Kammalawa (minti 3)
Waƙa ta 111 da Adduꞌa