Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Ku Riƙa Ganin Mutane Yadda Jehobah Yake Ganinsu

Ku Riƙa Ganin Mutane Yadda Jehobah Yake Ganinsu

Sarki Jehoshafat ya ƙulla abotar da bai dace ba da Sarki Ahab (2Tar 18:​1-3; w17.03 24 sakin layi na 7)

Jehobah ya aiki Jehu ya gargaɗi Jehoshafat (2Tar 19:​1, 2)

Jehobah ya tuna da abubuwa masu kyau da Jehoshafat ya yi (2Tar 19:3; w15 8/15 11-12 sakin layi na 8-9)

KA TAMBAYI KANKA, ‘Ina mai da hankali ga halayen ꞌyanꞌuwana masu kyau kamar yadda Jehobah yake yi, ko ina mai da hankali ne ga ajizancinsu?’