12-18 ga Yuni
2 TARIHI 32-33
Waƙa ta 103 da Adduꞌa
Gabatarwar Taro (minti 1)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Ku Ƙarfafa ꞌYanꞌuwanku Saꞌad da Suke Cikin Damuwa”: (minti 10)
Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)
2Tar 33:15, 16—Mene ne za mu iya koya daga labarin Manasse? (w21.10 4-5 sakin layi na 11-12)
A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da waꞌazi da dai sauransu?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) 2Tar 32:1-15 (th darasi na 11)
KA YI WAꞌAZI DA ƘWAZO
Haɗuwa ta Fari: (minti 4) Ku tattauna bayan ƙasidar Ka Ji Daɗin Rayuwa Har Abada!, sai ka tambayi mutumin ko zai so a yi nazari da shi. (th darasi na 6)
Komawa Ziyara: (minti 3) Ka soma da batun da ke yadda za mu yi waꞌazi. Ka ba da ɗaya daga cikin littattafan da ke Kayan Aiki don Koyarwa. (th darasi na 17)
Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 5) lff darasi na 10 batu na 5 (th darasi na 19)
RAYUWAR KIRISTA
“Ka Kāre Kanka Daga ꞌYan Ridda”: (minti 10) Tattaunawa da bidiyo.
Bukatun Ikilisiya: (minti 5)
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lff darasi na 48 batu na 1-4
Kammalawa (minti 3)
Waƙa ta 90 da Adduꞌa