Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Ku Ƙarfafa ꞌYanꞌuwanku Saꞌad da Suke Cikin Damuwa

Ku Ƙarfafa ꞌYanꞌuwanku Saꞌad da Suke Cikin Damuwa

Sennakerib ya kai wa Yahuda hari kuma ya yi wa Urushalima barazana (2Tar 32:1; it-1-E 204 sakin layi na 5)

Hezekiya ya ɗauki matakai don ya kāre Urushalima (2Tar 32:​2-5; w13 11/15 19 sakin layi na 12)

Hezekiya ya ƙarfafa bayin Allah (2Tar 32:​6-8; w13 11/15 19 sakin layi na 13)

KA TAMBAYI KANKA, ‘Ta yaya zan taimaka wa ꞌyanꞌuwana saꞌad da suke cikin matsala?’