15-21 ga Mayu
2 TARIHI 22-24
Waƙa ta 73 da Adduꞌa
Gabatarwar Taro (minti 1)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Jehobah Yana Sāka ma Wanda Ya Nuna Ƙarfin Zuciya”: (minti 10)
Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)
2Tar 24:22—Ta yaya annabcin da Zakariya ya yi ya cika? (w03 11/1 19 sakin layi na 3, 4)
A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da waꞌazi da dai sauransu?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) 2Tar 22:1-12 (th darasi na 5)
KA YI WAꞌAZI DA ƘWAZO
Haɗuwa ta Fari: (minti 3) Ka yi amfani da batun da ke yadda za mu yi waꞌazi. Ka ba da ɗaya daga cikin littattafan da ke Kayan Aiki don Koyarwa. (th darasi na 1)
Komawa Ziyara: (minti 4) Ka yi amfani da batun da ke yadda za mu yi waꞌazi. Ka gayyaci mutumin zuwa taro. (th darasi na 17)
Jawabi: (minti 5) w10 2/15 6-8 sakin layi na 6-10—Jigo: Ruhun Jehobah Zai Taimaka Maka Ka Kasance da Ƙarfin Zuciya. (th darasi na 8)
RAYUWAR KIRISTA
Bukatun Ikilisiya: (minti 15)
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lff taƙaitawa da bita da kuma maƙasudi na darasi na 45
Kammalawa (minti 3)
Waƙa ta 37 da Adduꞌa