19-25 ga Yuni
2 TARIHI 34-36
Waƙa ta 97 da Adduꞌa
Gabatarwar Taro (minti 1)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Kana Amfana Sosai Daga Kalmar Allah?”: (minti 10)
Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)
2Tar 35:20-23—Mene ne muka koya daga abin da ya faru da Sarki Josiya? (w17.03 26-27 sakin layi na 15-17)
A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da waꞌazi da dai sauransu?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) 2Tar 35:1-14 (th darasi na 2)
KA YI WAꞌAZI DA ƘWAZO
Haɗuwa ta Fari: (minti 4) Ka soma da batun da ke yadda za mu yi waꞌazi. Ka ba da ƙasidar nan Ka Ji Daɗin Rayuwa Har Abada!, sai ku ɗan bincika “Yadda Za Ka Amfana Daga Waɗannan Darussan Littafi Mai Tsarki.” (th darasi na 7)
Komawa Ziyara: (minti 3) Ka soma da batun da ke yadda za mu yi waꞌazi. Ka gaya wa mutumin game da dandalinmu, sai ka ba shi katin jw.org. (th darasi na 11)
Jawabi: (minti 5) w17.09 25-26 sakin layi na 7-10—Jigo: Ka Yi Amfani da Kalmar Allah Saꞌad da Kake Waꞌazi. (th darasi na 14)
RAYUWAR KIRISTA
“Kuna Saurarar Littafi Mai Tsarki na Sauti?”: (minti 15) Tattaunawa da bidiyo.
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lff darasi na 48 batu na 5 da taƙaitawa da bita da kuma maƙasudi
Kammalawa (minti 3)
Waƙa ta 117 da Adduꞌa