Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

Josiya ya yaga rigarsa saꞌad da ya ji abin da aka karanta daga littafin Dokar Jehobah

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Kana Amfana Sosai Daga Kalmar Allah?

Kana Amfana Sosai Daga Kalmar Allah?

Josiya ya saurari Kalmar Allah da kyau (2Tar 34:​18, 19; ka duba hoton shafin farko)

Ya yi ƙoƙari sosai don ya fahimci abin da aka karanta masa (2Tar 34:21; lfb 134 sakin layi na 2)

Ya ɗauki mataki a kan abin da ya ji (2Tar 34:33; w09 6/15 10 sakin layi na 20)

KA TAMBAYI KANKA, ‘Ina ɗaukan mataki da wuri idan na koyi wani abu game da Jehobah daga Kalmarsa, Littafi Mai Tsarki?’