Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

22-28 ga Mayu

2 TARIHI 25-27

22-28 ga Mayu

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • Jehobah ‘Yana da Ikon Ba Ka Abin da Ya Fi Wannan Yawa’”: (minti 10)

  • Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)

    • 2Tar 26:​4, 5​—Mene ne misalin Uzziya ya koya mana game da muhimmancin samun ɗanꞌuwa ko ꞌyarꞌuwa da za su riƙa taimaka mana wajen yanke shawara mai kyau? (w07-E 12/15 10 sakin layi na 1-2)

    • A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da waꞌazi da dai sauransu?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) 2Tar 25:​1-13 (th darasi na 12)

KA YI WAꞌAZI DA ƘWAZO

RAYUWAR KIRISTA

  • Waƙa ta 136

  • Rai na Har Abada Ya Fi Duk Wata Sadaukarwa (Mk 10:​29, 30): (minti 15) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon. Sai ku amsa waɗannan tambayoyi: Mene ne alkawarin da Yesu ya yi a Markus 10:​29, 30 zai sa mu yi? Mene ne Yesu ya yi saꞌad da ꞌyanꞌuwansa ba su ba da gaskiya gare shi ba? Me ya kamata mu riƙa tunawa game da danginmu da ba sa bauta wa Jehobah?

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lff darasi na 46

  • Kammalawa (minti 3)

  • Waƙa ta 51 da Adduꞌa