26 ga Yuni–2 ga Yuli
EZRA 1-3
Waƙa ta 75 da Adduꞌa
Gabatarwar Taro (minti 1)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Ku Ba Wa Jehobah Dama Ya Sa Ku Yi Nufinsa”: (minti 10)
Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)
Ezr 1:5, 6—Me za mu iya koya daga wasu Israꞌilawa da ba su bar Babila ba? (w06 1/1 9 sakin layi na 5)
A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da waꞌazi da dai sauransu?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) Ezr 2:58-70 (th darasi na 5)
KA YI WAꞌAZI DA ƘWAZO
Haɗuwa ta Fari: (minti 3) Ka soma da batun da ke yadda za mu yi waꞌazi. Mutumin ya ba da wata hujja da aka saba bayarwa. (th darasi na 3)
Komawa Ziyara: (minti 4) Ka soma da batun da ke yadda za mu yi waꞌazi. Ka ba da ƙasidar nan Ka Ji Daɗin Rayuwa Har Abada! (th darasi na 9)
Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 5) lff taƙaitawa da bita da kuma maƙasudi na darasi na 10 (th darasi na 8)
RAYUWAR KIRISTA
“Ku Riƙa Farin Cikin Soma Tattaunawa da Mutane”: (minti 15) Tattaunawa da bidiyo.
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lff darasi na 49 batu na 1-5
Kammalawa (minti 3)
Waƙa ta 132 da Adduꞌa