Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Ku Ba Wa Jehobah Dama Ya Sa Ku Yi Nufinsa

Ku Ba Wa Jehobah Dama Ya Sa Ku Yi Nufinsa

[Ku kalli bidiyon Gabatarwar Littafin Ezra.]

Jehobah ya sa Sarki Sayirus ya saki Israꞌilawa daga bauta (Ezr 1:​1-3; w22.03 14 sakin layi na 1)

Jehobah ya sa bayinsa su sake gina haikali (Ezr 1:5; w17.10 26 sakin layi na 2)

Idan ka ba da kanka, Jehobah zai sa ka zama duk abin da yake so don ya cim ma nufinsa.