29 ga Mayu–4 ga Yuli
2 TARIHI 28-29
Waƙa ta 54 da Adduꞌa
Gabatarwar Taro (minti 1)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Za Ka Iya Bauta wa Jehobah Ko da Iyayenka Ba Sa Yin Hakan”: (minti 10)
Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)
2Tar 29:25—Mene ne muka koya daga yadda Natan ya amince da gyarar da Jehobah ya yi masa? (w12 2/15 24-25)
A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da waꞌazi da dai sauransu?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) 2Tar 28:1-11 (th darasi na 10)
KA YI WAꞌAZI DA ƘWAZO
Haɗuwa ta Fari: (minti 3) Ka soma da batun da ke yadda za mu yi waꞌazi. Mutumin ya ba da wata hujja da aka saba bayarwa. (th darasi na 4)
Komawa Ziyara: (minti 3) Ka soma da batun da ke yadda za mu yi waꞌazi. Ka ba da ɗaya daga cikin littattafan da ke Kayan Aiki don Koyarwa. (th darasi na 19)
Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 6) lff darasi na 10 batu na 4 (th darasi na 13)
RAYUWAR KIRISTA
“Jehobah Ne ‘Baban Marayu’”: (minti 8) Tattaunawa da bidiyo.
Bukatun Ikilisiya: (minti 7)
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lff darasi na 47
Kammalawa (minti 3)
Waƙa ta 86 da Adduꞌa