Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Za Ka Iya Bauta wa Jehobah Ko da Iyayenka Ba Sa Yin Hakan

Za Ka Iya Bauta wa Jehobah Ko da Iyayenka Ba Sa Yin Hakan

Baban Hezekiya, Sarki Ahaz ya yi munanan abubuwa (2Tar 28:1; w16.02 10-11 sakin layi na 8)

Hezekiya ya zaɓi ya bauta wa Jehobah duk da cewa babansa bai nuna masa misali mai kyau ba (2Tar 29:​1-3; w16.02 11-12 sakin layi na 9-11)

Hezekiya ya ƙarfafa mutane cewa kada su bar rashin amincin iyayensu ya sa su daina bauta wa Jehobah (2Tar 29:​4-6)

KA TAMBAYI KANKA, ‘Ta yaya zan ƙarfafa matasan da iyayensu ba sa bauta wa Jehobah?’