Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

5-11 ga Yuni

2 TARIHI 30-31

5-11 ga Yuni

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • Yin Ibada Tare Yana Taimaka Mana”: (minti 10)

  • Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)

    • 2Tar 30:20​—Mene ne za mu iya koya daga yadda Jehobah ya saurari Hezekiya? (w18.09 6 sakin layi na 14-15)

    • A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da waꞌazi da dai sauransu?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) 2Tar 31:​11-21 (th darasi na 5)

KA YI WAꞌAZI DA ƘWAZO

RAYUWAR KIRISTA

  • Waƙa ta 74

  • Ka Zama Abokin Jehobah​—Ka Shirya Kalaminka: (minti 5) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon. Idan zai yiwu, a yi wa yara waɗannan tambayoyin: Ta yaya za ku yi shiri kuma ku yi kalami a taro? Me ya sa za mu yi farin ciki ko da ba a kira mu mu yi kalami ba?

  • Abubuwan da Ƙungiyarmu ta Cim Ma: (minti 10) Ku kalli bidiyon Abubuwan da Ƙungiyarmu Ta Cim ma na watan Yuni.

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lff bitar sashe na 3

  • Kammalawa (minti 3)

  • Waƙa ta 115 da Adduꞌa