Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Yin Ibada Tare Yana Taimaka Mana

Yin Ibada Tare Yana Taimaka Mana

Hezekiya ya shirya Bikin Ketarewa mai girma a Urushalima (2Tar 30:1; it-1-E 1103 sakin layi na 2)

Mutane da yawa sun halarci bikin duk da cewa ana adawa da su (2Tar 30:​10, 11, 13; it-1-E 1103 sakin layi na 3)

Sun yi farin ciki sosai kuma hakan ya ƙarfafa su su ci gaba da bauta wa Jehobah (2Tar 30:25–31:1; w13 11/15 17 sakin layi na 8)

KA TAMBAYI KANKA, ‘Ta yaya nake amfana saꞌad da na halarci taron ikilisiya da na yanki ko da ina fuskantar matsaloli?’