8-14 ga Mayu
2 TARIHI 20-21
Waƙa ta 118 da Adduꞌa
Gabatarwar Taro (minti 1)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Ku Dogara ga Jehobah Allahnku”: (minti 10)
Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)
2Tar 21:14, 15—Ta yaya annabcin da Iliya ya yi game da Yehoram ya cika? (it-1-E 1271 sakin layi na 1-2)
A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da waꞌazi da dai sauransu?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) 2Tar 20:20-30 (th darasi na 10)
KA YI WAꞌAZI DA ƘWAZO
Bidiyon Komawa Ziyara: (minti 5) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon Komawa Ziyara: Littafi Mai Tsarki—R. Yar 21:3, 4. Ku dakatar da bidiyon a duk inda ya tsaya don ku tattauna tambayoyin da ke ciki.
Komawa Ziyara: (minti 3) Ka yi amfani da batun da ke yadda za mu yi waꞌazi. (th darasi na 9)
Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 5) lff taƙaitawa da bita da kuma maƙasudi na darasi na 09 (th darasi na 14)
RAYUWAR KIRISTA
“Kuna Shirye don Faɗuwar Tattalin Arziki?”: (minti 15) Tattaunawa da bidiyo. Dattijo ne zai gudanar da wannan sashen. Ka sanar da wasu tunasarwa daga ofishinmu ko kuma rukunin dattawa idan akwai.
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lff darasi na 45 batu na 1-3
Kammalawa (minti 3)
Sabuwar Waƙa na Taron Yanki na 2023 da Adduꞌa