Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Ku Dogara ga Jehobah Allahnku

Ku Dogara ga Jehobah Allahnku

Saꞌad da ake son a yaƙi Jehoshafat da mutanen Yahuda, sun nemi taimakon Jehobah (2Tar 20:​12, 13; w14 12/15 23 sakin layi na 8)

Jehobah ya ƙarfafa bayinsa kuma ya gaya musu abin da za su yi (2Tar 20:17)

Jehobah ya ceci bayinsa domin sun dogara gare shi (2Tar 20:​21, 22, 27; w21.11 16 sakin layi na 7)

Waɗanda suka dogara ga Jehobah kuma suka amince da ja-gorancin ƙungiyarsa, ba za su ji tsoro ba saꞌad da Gog zai kai wa mutanen Jehobah hari a lokacin ƙunci mai girma.​—2Tar 20:20.