Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

KA YI WAꞌAZI DA KWAZO

Yadda Za Mu Yi Wa’azi

Yadda Za Mu Yi Wa’azi

HAƊUWA TA FARI

Tambaya: Mene ne raꞌayinka game da Littafi Mai Tsarki?

Nassi: Ro 15:4

Tambaya don Ziyara ta Gaba: Wane alkawarin Littafi Mai Tsarki ne zai sa mu kasance da bege?

KOMAWA ZIYARA

Tambaya: Wane alkawarin Littafi Mai Tsarki ne zai sa mu kasance da bege?

Nassi: R. Yar 21:​3, 4

Tambaya don Ziyara ta Gaba: Mene ne zai taimaka mana mu fahimci Littafi Mai Tsarki?