Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

10-16 ga Yuni

ZABURA 48-50

10-16 ga Yuni

Waƙa ta 126 da Adduꞌa | Gabatarwar Taro (minti 1)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

1. Iyaye, Ku Ƙarfafa Iyalinku Su Riƙa Bin Ja-gorancin Ƙungiyar Jehobah

(minti 10)

Ku taimaka wa yaranku su kusaci Jehobah da kuma ƙungiyarsa (Za 48:​12, 13; w22.03 22 sakin layi na 11; w11 3/15 19 sakin layi na 5-7)

Ku koya wa yaranku game da tarihin ƙungiyar Jehobah (w12 8/15 12 sakin layi na 5)

Ta wajen misalinku, ku taimaka wa iyalinku su bi ja-gorancin ƙungiyar Jehobah (Za 48:14)

ABIN DA ZA A IYA YI A IBADA TA IYALI: A wasu lokuta, ku kalli kuma ku tattauna ɗaya daga cikin bidiyoyinmu da ke sashen “Kungiyarmu” a jw.org/ha.

2. Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah

(minti 10)

  • Za 49:​6, 7—Mene ne Israꞌilawan ya kamata su tuna game da albarkun da suka samu? (it-2-E 805)

  • A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu?

3. Karatun Littafi Mai Tsarki

(minti 4) Za 50:​1-23 (th darasi na 11)

KA YI WAꞌAZI DA ƘWAZO

4. Ƙarfin Hali—Abin da Yesu Ya Yi

(minti 7) Tattaunawa. Ku kalli BIDIYON, sai ku tattauna lmd darasi na 6 batu na 1-2.

5. Ƙarfin Hali—Ka Yi Koyi da Yesu

RAYUWAR KIRISTA

Waƙa ta 73

6. Bukatun Ikilisiya

(minti 15)

7. Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya

Kammalawa (minti 3) | Waƙa ta 103 da Adduꞌa