Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

13-19 ga Mayu

ZABURA 38-39

13-19 ga Mayu

Waƙa ta 125 da Adduꞌa | Gabatarwar Taro (minti 1)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

1. Kada Ka Bar Zuciyarka Ta Riƙa Damunka

(minti 10)

Idan zuciyar mutum tana damunsa, haka yana kama da ɗaukan kaya mai nauyi (Za 38:​3-8; w20.11 27 sakin layi na 12-13)

Maimakon mutum ya mai da hankalinsa a kan kuskuren da ya yi a dā, zai dace ya ci gaba da yin abin da zai faranta ran Jehobah (Za 39:​4, 5; w02-E 11/15 20 sakin layi na 1-2)

Ka riƙa yin adduꞌa ko da yadda zuciyarka take damunka yana sa hakan ya yi maka wuya (Za 39:12; w21.10 15 sakin layi na 4)

Idan zuciyarka tana damunka sosai, ka tuna cewa Jehobah yana gafarta wa mai zunubin da ya tuba.—Ish 55:7.

2. Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah

(minti 10)

  • Za 39:1—A waɗanne yanayoyi ne zai dace mu bi ƙaꞌidar nan da ta ce mu ‘kame bakinmu’? (w22.09 13 sakin layi na 16)

  • A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu?

3. Karatun Littafi Mai Tsarki

(minti 4) Za 38:​1-22 (th darasi na 2)

KA YI WAꞌAZI DA ƘWAZO

4. Ka Yi Magana da Basira—Abin da Bulus Ya Yi

(minti 7) Tattaunawa. Ku kalli BIDIYON, sai ku tattauna lmd darasi na 5 batu na 1-2.

5. Ka Yi Magana da Basira—Ka Yi Koyi da Bulus

RAYUWAR KIRISTA

Waƙa ta 44

6. Bukatun Ikilisiya

(minti 15)

7. Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya

Kammalawa (minti 3) | Waƙa ta 84 da Adduꞌa