LITTAFIN TARO DON RAYUWA TA KIRISTA DA HIDIMARMU Nuwamba 2016
Gabatarwa
Yadda za a iya ba da mujallar Hasumiyar Tsaro da kuma koyar da annabcin Littafi Mai Tsarki da ke faruwa a yau. Ka yi amfani da misalan nan don ka rubuta taka gabatarwar.
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
Yadda Littafi Mai Tsarki Ya Kwatanta Matar Kirki
Wane hali ne Jehobah yake daraja sosai a matan aure?
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
Ka Ji Dadin Dukan Aikinka
Za mu iya jin dadin aikinmu idan muka kasance da ra’ayin da ya dace.
RAYUWAR KIRISTA
Yadda Za a Yi Amfani da Me Za Mu Koya Daga Littafi Mai Tsarki?
Ta yaya za mu yi amfani da fasalolin littafin nan Me Za Mu Koya Daga Littafi Mai Tsarki? wajen gudanar da nazari?
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Ka Tuna da Mahaliccinka . . . a Cikin Kwanakin Kuruciyarka”
A littafin Mai-Wa’azi sura 12, an yi amfani da fasahar magana wajen karfafa mu mu yi amfani da kuruciyarmu yadda ya dace.
RAYUWAR KIRISTA
Matasa —Kada Ku Yi Jinkirin Shigan “Kofa Mai-Fadi”
Shin za ku iya fadada hidimarku ta wajen yin hidima ta cikakken lokaci?
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
Ka Yi Koyi da Bashulammiya
Me ya sa Bashulammiyar misali ne mai kyau ga bayin Jehobah?