21- 27 ga Nuwamba
MAI-WA’AZI 7-12
Waƙa ta 41 da Addu’a
Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Ka Tuna da Mahaliccinka . . . a Cikin Kwanakin Ƙuruciyarka”: (minti 10)
M. Wa 12:1
—Matasa su yi amfani da lokacinsu da kuzarinsu a hidimar Allah (w14 1/15 18 sakin layi na 3; 22 sakin layi na 1) M. Wa 12:
2-7 —Matasa ba sa fuskantar “miyagun kwanaki” da tsufa ke haifarwa (w08 11/15 23 sakin layi na 2; w06 11/1 31 sakin layi na 14) M. Wa 12:
13, 14 —Bauta wa Jehobah ce hanya mafi kyau na yin rayuwa mai ma’ana (w12 1/1 28 sakin layi na 1-6)
Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)
M. Wa 10:1
—A wace hanya ce “wauta kaɗan takan rinjayi hikima”? (w06 11/1 31 sakin layi na 10) M. Wa 11:1
—Mene ne yake nufi mu jefa ‘abincinmu a bisa ruwaye’? (w06 11/1 31 sakin layi na 12) Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya mini game da Jehobah?
Waɗanne darussa ne na koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon da zan iya yin amfani da su a wa’azi?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) M. Wa 10:12–11:10
KA YI WA’AZI DA ƘWAZO
Haɗuwa ta Fari: (minti 2 ko ƙasa da hakan) 2Ti 3:
1-5—Ku Koyar da Gaskiya. Koma Ziyara: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Isha 44:27–45:2
—Ku Koyar da Gaskiya. Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 6 ko ƙasa da hakan) bhs 26 sakin layi na 18-20
—Ka gayyaci ɗalibin zuwa taro.
RAYUWAR KIRISTA
Waƙa ta 95
“Matasa—Kada Ku Yi Jinkirin Shigan ‘Ƙofa Mai-Faɗi’”: (minti 15) Ka saka bidiyon nan Matasa—Jehobah Yana Ƙaunarku, sai ku tattauna talifin.
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) kr babi na 4 sakin layi na 7-15, akwatin da ke shafi na 44, 46
Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)
Waƙa ta 148 da Addu’a
Tunasarwa: A saka wa masu sauraro waƙar sau ɗaya, bayan haka, sai ku rera waƙar tare.