RAYUWAR KIRISTA
Matasa —Kada Ku Yi Jinkirin Shigan “Kofa Mai-Fadi”
Za mu iya yin tunani cewa ba za mu taɓa shaida “miyagun kwanaki” da tsufa ke kawowa a wannan duniyar Shaiɗan ba. (M. Wa 12:1) Idan kai matashi ne, shin zai dace ka ce za ka faɗaɗa hidimarka a nan gaba tun da yake kana da sauran shekaru da yawa kafin ka tsufa?
“Sa’a da tsautsayi” suna iya shafar kowannenmu, har da matasa. (M. Wa 9:
Wasu maƙasudai da za ku iya kafawa:
-
Yin wa’azi a wani yare
-
Hidimar majagaba
-
Halartar makarantun ƙungiyar Jehobah
-
Hidimar gine-gine
-
Hidimar Bethel
-
Hidimar mai kula mai ziyara