28 ga Nuwamba–4 ga Disamba
WAƘAR WAƘOƘI 1-8
Waƙa ta 106 da Addu’a
Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Ka Yi Koyi da Bashulammiya”: (minti 10)
[Ka sa bidiyon Gabatarwar Littafin Waƙar Waƙoƙi.]
W. Wa 2:7; 3:5—Bashulammiyar ta ƙuduri niyyar jiran mutumin da zai ƙaunace ta sosai (w15 1/15 31 sakin layi na 11-13)
W. Wa 4:12; 8:
8-10—Ta kasance da aminci yayin da take jira (w15 1/15 32 sakin layi na 14-16)
Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)
W. Wa 2:1
—Wane hali ne ya daɗa sa Bashulammiyar kyau? (w15 1/15 31 sakin layi na 13) W. Wa 8:6
—Me ya sa aka kwatanta ƙauna da “harshen wuta mai-tsanani na Ubangiji”? (w15 1/15 29 sakin layi na 3; w06 12/1 27 sakin layi na 10) Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya mini game da Jehobah?
Waɗanne darussa ne na koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon da zan iya yin amfani da su a wa’azi?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) W. Wa 2:
1-17
KA YI WA’AZI DA ƘWAZO
Haɗuwa ta Fari: (minti 2 ko ƙasa da hakan) bhs—Ka yi amfani da bidiyon Me Ya Sa Zai Dace Mu Yi Nazarin Littafi Mai Tsarki? wajen gabatar da littafin. (Abin lura: Kada a saka bidiyon sa’ad da ake gwajin.)
Koma Ziyara: (minti 4 ko ƙasa da hakan) bhs
—Ka gayyaci mutumin zuwa taro. Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 6 ko ƙasa da hakan) bhs 31 sakin layi na 8-9
RAYUWAR KIRISTA
Waƙa ta 115
“Tambayoyin Matasa
—Shekaruna Sun Isa In Sami Masoyi Kuwa?”: (minti 9) Jawabin da aka ɗauko daga talifin nan “Tambayoyin Matasa —Shekaruna Sun Isa In Sami Masoyi Kuwa?” Soyayya ta Gaskiya Ce ko ta Ƙarya?: (minti 6) Ka nuna da kuma tattauna bidiyon nan Soyayya ta Gaskiya Ce ko ta Ƙarya?
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) kr babi na 4 sakin layi na 16-23, akwatin da ke shafi na 48
Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)
Waƙa ta 34 da Addu’a