7- 13 ga Nuwamba
MISALAI 27-31
Waƙa ta 86 da Addu’a
Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Yadda Littafi Mai Tsarki Ya Kwatanta Matar Kirki”: (minti 10)
Mis 31:10-12—Tana da riƙon amana (w15 1/15 20 sakin layi na 10; w00 4/1 30 sakin layi na 9; it-2-E 1183)
Mis 31:13-27—Tana da ƙwazo (w00 4/1 30 sakin layi na 10; 31 sakin layi na 1)
Mis 31:28-31—Tana ƙaunar Allah kuma ta cancanci yabo (w15 1/15 20 sakin layi na 8; w00 4/1 31 sakin layi na 2, 5)
Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)
Mis 27:12
—Ta yaya za mu mai da hankali da irin nishaɗin da muke yi? (w15 7/1 8 sakin layi na 3) Mis 27:21—Ta yaya ake gwada mutum da ‘yabon da ake yi masaʼ? (w11-E 8/1 29 sakin layi na 2; w06 11/1 28 sakin layi na 13)
Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya mini game da Jehobah?
Waɗanne darussa ne na koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon da zan iya yin amfani da su a wa’azi?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Mis 29:11–30:4
KA YI WA’AZI DA ƘWAZO
Ka Shirya Gabatarwa na Wannan Watan: (minti 15) Tattaunawa. Ka saka bidiyon gabatarwar mujallu, sai ka tattauna wasu abubuwa a ciki. Ka ƙarfafa masu shela su rubuta tasu gabatarwa.
RAYUWAR KIRISTA
Waƙa ta 89
“Mijinta Sananne Ne a Ƙofofin Gari”: (minti 5) Jawabin da dattijo zai yi.
Bukatun Ikilisiya: (minti 10) Za ku iya tattauna darussa daga Yearbook. (yb16 shafuffuka na 40-41)
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) kr babi na 3 sakin layi na 13-22, taswirar da ke shafi na 36-37, akwatin da ke shafi na 38
Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)
Waƙa ta 108 da Addu’a