RAYUWAR KIRISTA
“Mijinta Sananne Ne a Kofofin Gari”
Halin macen kirki yana sa a daraja mijinta. A zamanin Sarki Lemuel, mutumin da ya auri macen kirki “sananne ne a ƙofofin gari.” (Mis 31:23) A yau, ana iya naɗa mazan kirki su yi hidima a matsayin dattawa da bayi masu hidima. Idan suna da aure, halin matansu zai sa a ga ko sun cancanci su yi hidima ko a’a. (1Ti 3:
Macen kirki tana taimaka wa mijinta ya yi hidima ta wajen . . .
-
ƙarfafa shi da kalamai masu daɗi.—Mis 31:26
-
barin shi ya riƙa taimaka wa ‘yan’uwa a ikilisiya.—1Ta 2:7, 8
-
kasancewa da sauƙin kai.—1Ti 6:8
-
ƙin yin bincike a kan batutuwan sirri na ikilisiya.—1Ti 2:11, 12; 1Bi 4:15